Rahoto Cikin Hotuna | Jana'izar Shahid Rabbani Da Mohaqiq A Behesht Zahra, Tehran

30 Yuni 2025 - 09:04
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul bayt As ABNA ya baya da rahoton cewa: bayan gudanar da rakiyar jana’izarsu an binne gawawwakin shahid Manjo Janar Mehdi Rabbani mataimakin hafsan hafsoshin sojan kasar Iran da kuma mataimakin hukumar leken asiri ta dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Hassan Mohaqiq a filin mai namba 24 na Behesht Zahra da ke birnin Tehran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha